close
Recipe for Perfect Cabbage Roll

Recipe for Perfect Cabbage Roll

If you're looking for recipes idea to cook today, look no further! We provide you only the perfect Cabbage Roll recipe here. We also have wide variety of recipes to try.

Whether you are a college student simply beginning your own culinary experiments or an experienced chef with lots of supper events under your belt, there is constantly something brand-new to learn more about cooking. We hope these Cabbage Roll recipe and tips can help you in your kitchen area tonight, and also get used to wonderful home-cooked dishes.

Cabbage Roll Recipe

Cabbage Roll

To cook Cabbage Roll you need 15 ingredients and 12 steps. Here is how you achieve it.

Ingredients of Cabbage Roll :

  1. You need medium cabbage.
  2. You need to prepare Flour (1 cup).
  3. Provide Bread crumbs.
  4. Prepare Carrot (4 mediums).
  5. Prepare Green pepper (1 big).
  6. You need to prepare Onion (2 big).
  7. You need to prepare Red pepper (2).
  8. Prepare Mint powder.
  9. Provide Spices.
  10. Prepare Curry.
  11. You need Seasoning.
  12. Prepare Salt (pinch).
  13. You need Suger (tbspn).
  14. Provide Olive oil (4 tbl spn).
  15. Prepare Egg (2).

Cabbage Roll step by step :

  1. Da farko za'a tankade flour a ajiyeta a gefe, a yayyanka albasa shima a ajiyesa gefe, a sami bread crumbs shima a ajiyesa gefe guda.
  2. A yayyanka green pepper shima a ajiyesa gefe haka red pepper shi kuma a jajjaga sa a ajiye sa a gefe ko kuma shima in kinaso zaki iya yayyankawa, sai carrot shima a yayyaka a dan tafasa sama sama a ajiyesa shima gefe yasha iska.
  3. Uwar gida zatasa olive oil nata ko kuma ordinary man gyadan ta a pan kaman 4 tlb spn in yayi zafi sai ki juye albasanki a ciki yadan fara soyuwa don yayi kamshi, in albasan tadan yi mituna sai a juye duka kayan hadin a ciki wadanda muka lissafo a sama a ci gaba da juyasu tareda spices din da seasoning, curry, mint powder da dan salt kadan.
  4. Idan sun dan soyu sai ki kada kwai kaman guda 2 sai ki juye a ciki ta ko ina, sai ki rufe da murfi ki barsu sudan hada jikinsu ki rage wutan.
  5. Idan yadan fara soyuwa sai ki bude kisa chokali mai yatsu kidan faffasa kinsan kwan zaisa su kama jikinsu, to sai kidan dagargazasu, zakiga sun dan sassake kaman yadda huto na biyu ya nuna. Daga nan sai a sauke a ajiyesa a gefe yasha iska.
  6. Zaki daddaye cabbage din silla silla, a wanke sa ya wanku sai a zuba a tukunya a daura a wuta.
  7. Bayan ya nuna sai ki cire wannan gum din na bayan me tauri da wuka a hankali karki taba jikin cabbage din sai ki ajiyesa akan chopping board dinki ko wani abu mai fadi sai ki dan buda sa.
  8. Sai ki dauko wannan kayan hadin da kika ajiye yasha iska ki zuba a gefen cabbage din sai ki nannade sa.
  9. Kota ina ki rufe har gefen.
  10. Ki kawo flour dinki da kika tankade ki zuba seasonings, suger and salt, ki kwaba da ruwa amma yadanyi kauri kwabin.
  11. Sai ki dau wannan nadin cabbage din ki tsoma a cikin hadin flour din ki juya sa sai ki cire kisa a cikin bread crumbs ki jujjuya ya rufe flour din sai ki cire.
  12. Ki tsoma sa a mai ya soyu yadanyi ja sai ki cire a man. Masha Allah cabbage roll ya gamu sai ci, za'a iyayin breakfast dashi asha da tea ko asha ang drink of choice. Enjoyyyyy😙😙😙.

Take these Cabbage Roll recipe suggestions as well as utilize them and also perhaps even experiment while you go to it. The kitchen area is a great place to try new things with the appropriate assistance.

If you find this Cabbage Roll recipe valuable please share it to your good friends or family, thank you and good luck.

NEXT RECIPES

Recipe for Perfect Cabbage Roll
Tasty Recipes Everyday.


©️ Copyright 2020